fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Yanzu Yanzu hukumar zabe mai zaman kanta ta tabbatar da cewa dan takarar PDP, Adeleke ne yayi nasarar lashe zabe jihar Osun

Hukumar zabe ta kasa, wato INEC mai zaman kanta ta tabbatar da cewa dan takarar jam’iyyar PDP, Ademola Adeleke ne yayi nasarar lashe zaben jihar Osun.

Hukumar zaben ta bayyana hakan ne bayan Adeleke yayi nasarar lashe zaben kananun hukumomi 17 cikin talatin.

Yayin da shi kuma gwamnan jihar wanda yazo na biyu, Gbonega Oyetola dan takara APC yaci kananun hukumomi 13 cikin talatin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  APC ta gaza domin shugaba Buhari bai damu da ilimin Najeriya ba, cewar daliban Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.