fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Yanzu Yanzu iyalan mutanen da ‘yan bindiga suka lallasa jiya suna gudanar zanga zanga a ma’aikatar sufuri

A jiya ne ‘yan bindiga suka saki sabon bediyo suna lallasa mutanen da sukayi garkuwa dasu a jirgin kasa na jihar Kaduna.

A watan maris ne ‘yan bindigar suka yi garkuwa dasu kuma har yau basu sako su ba, yayin da jiya suka saki bediyonsu suna kuka suna lallasa su.

Kuma ‘yan bindigar sunce zasu kashe au tunda gwamnatin tarayya ta kasa biya masu bukatunsu su sako fasinjojin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Wani magidanci tare da yaronsa sun mutu a cikin wata rijiya a jihar Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published.