fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Yanzu-Yanzu: Jami’an tsaro Nageriya sun afkawa mabiya Shi’a a sabon garin Zariya

Bayan fitowar daruruwan mabiya Shi’a a sabon garin Zariya domin nuna goyan bayansu ga al’ummar falastinawa, inda ba’ayi zato ba balle tsammani sai ga jami’an tsaron sun iso wajen cikin fushi tare da harba barkonon tshohuwar ciki hadda amfani da harsasan bindinga masu rai.

Cikakken rahoton na nan tafe….

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli bidiyon yadda sojoji suka tarwatsa tawagar dalibai masu zanga-zanga a Ondo

Leave a Reply

Your email address will not be published.