fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Yanzu Yanzu: Jihar Jigawa ta samu mutum na farko mai dauke da cutar corona

Itama Jihar Jigawa ta samu mutum na farko mai dauke da cutar corona

Gwamnatin jihar jigawa ta karbi wani dan a salin jihar ta mai dauke da cutar Corona, wanda na daga cikin mutum 21 da gwamnatin kano ta tantance suna dauke da cutar a jihar Kano.

Shugaban yaki da yaduwar cutar kuma Kwamishinan lafiya na jihar Jigawa Dakta Abba Umar ne ya bayyana haka ga manema labarai a yau juma’a.

Dakta Abba ya kuma ce, a sakamakon gwajin da suka aika na mutum 3 ga hukumar ta NCDC ya nuna basa dauke da cutar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.