fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Yanzu Yanzu jihar kano an samu karin mutum 23 masu dauke da corona yanzu kano na da adadin mutum 59

Sanarwar ta fitone daga ma’aikatar lafiya ta shafinta na sada zumunci inda ya nuna an samu karin mutum 23 wanda yanzu jihar ke da adadin mutum 59.

Da’alamu na nuna cewa cutar tana kara karuwa a jihar duk kuwa da dokar kulle da gwamnatin jihar ta sanya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.