fbpx
Monday, August 8
Shadow

Yanzu-Yanzu: Jirgin Kasa Yayi karo da wata Mota A Oshodi dake Jihar Legas

Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Legas (LASTMA) ta sanar da cewa wani jirgin kasa ya yi karo da motar bas a Oshodi.

Hukumar ta bayyana haka ne ta shafin ta na Twitter ranar Litinin.

A cewar hukumar motar kirar Volkswagen T4 ta yi karo da jirgin ne a daura da gadar dake Ashodi a jihar legas.

Karanta wannan  Yadda wani matashi a jihar Kano ya kusa kashe kansa saboda shugaba Buhari yaki yin murabus

Hukumar ta kuma bayyana cewa, jami’anta na kokari domin kawar da motar daga wajan.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.