fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Yanzu-Yanzu: Jirgin saman Yakin Sojojin Najeriya yayi hadari ya rikito kasa a Kaduna

Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa Jirgin saman yakin sojojin saman Najeriya ya fado.

 

Babu dai cikakken bayani kan yanda lamarin ya faru amma an tabbatar matukin jirgin ya mutu.

 

Hakan na zuwa ne bayan da jirgin saman ya kashe shugaban sojoji a baya, watau Janar Attahiru.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An Karrama Buhari Da Lambar Yabo Ta Duniya Kan Kwazonsa Wajen Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa

Leave a Reply

Your email address will not be published.