fbpx
Saturday, June 25
Shadow

YANZU-YANZU: KASU ta bukaci dalibai su gaggauta komawa makaranta kuma zata hukunta masu fashi

Hukumar gudanarwar jami’ar jihar Kaduna KASU ta umurci duka dalibai su gaggauta komawa makaranta don cigaba da zangon karatu tunda yajin aikin ASUU yaki ci yaki cinye wa.

Muryoyi ta ruwaito Kakakin makarantar KASU Adamu Nuhu Bargo ya fitar da sanarwa a shafin makarantar cewa duk dalibin da yayi fashi “attendance” dinsa bai kai 75% ba KASU ba zata barshi ya zana jarabawar 2nd Semester ba.

A yada wannan bayani domin daliban KASU su gani

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin jihar Gombe ta gargadi maniyyata aikin hajji akan sata da kuma safarar kwayoyi

Leave a Reply

Your email address will not be published.