Saturday, December 13
Shadow

YANZU-YANZU: Kotu ta bada belin Ghali Isma’il Abdullahi (Sultan) da jami’an tsaro na farin kaya DSS suka kama a ƴan kwanakin baya bisa zargin cewa Tinubu bãșhi da lafiya

Kotu ta bada belin Ghali Isma’il Abdullahi (Sultan) da jami’an tsaro na farin kaya DSS suka kama a ƴan kwanakin baya bisa zargin cewa Tinubu bãșhi da lafiya.

tun farko dai an kama Sultan ne saboda wani Bidiyo da ake zarginsa da wallafawa a shafinsa na Tiktok.

Zargin da ake masa akwai na tunzura mutane akan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Baba Lami ta fim din Garwashi da Manyan Mata ta yi aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *