Kotu a jihar Imo ta tasa keyar tsohon mataimakin gwamnan jihar zuwa gidan yari.
Mai shari’a ta kotun, C. N Ezerioha, ta tasa keyar tsohon gwamnan me suna Gerald Irona zuwa gidan yarin bayan sauraron korafin da aka shigar akansa.
Saidai tace bata da hurumin sauraron karar da ake akansa.