Thursday, February 6
Shadow

YANZU-YANZU: Kotu Ta Rushe Dokar Da Ta Tsige Aminu A Matsayin Sarkin Kano

Babbar Kotun tarayya a jihar Kano ta soke dokar da a ka yi amfani da ita wajen rushe sarakuna biyar na jihar Kano.

Kuma Kotun ta ce ta yi watsi da duk wani mataki da gwamnatin jihar Kano ta dauka na soke dokar masarautun guda biyar a Kano.

Cikakken bayani na nan tafe

Karanta Wannan  Ji tsokanar da dan Sarki Muhammad Sanusi II, Ashraf Sanusi yawa Tsohon Gwamnan Kano, Ganduje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *