fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Yanzu-Yanzu: Kwankwaso ya biya Miliyan 30 ya sayi fom din takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP

Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Misa Kwankwaso ya biya Miliyan 30 ya sayi fom din takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar NNPP.

 

Shugaban jam’iyyar, Prof. Rufai Alkali ne da sakataren tsare-tsare na jam’iyyar Suleiman Hunkuyi suka karbi Kwankwaso.

 

Kwankwaso ya bayyana cewa, jam’iyyar APC da PDP da aka baiwa damar mulkar Najeriya duk sun gaza.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnonin Najeriya za su ɗaukaka ƙara kan ƙayyade kashe kuɗaɗen ƙananan hukumomi

Leave a Reply

Your email address will not be published.