YANZU YANZU: Maigora Katsina suna cikin fargabar “Yan bindiga
“Maharan sun shiga cikin garin maigora a karamar hukumar batsari jihar Katsina tun a daren jiya lahadi bisani kuma yanzu haka yau litini suna gefen garin jibge kamar yadda majiyar ke shaidawa Alfijir Hausa, sai dai ba’asan manufar su ba.”
“Sai dai anan gefe kuma rundunar sojojin Nijeriya, sun kai dauki a garin tun a Daren jiyan lahadi biyo bayan ficewar sojojin sai “yan bindign suka dawo suka cigaba da cin karansu ba babbaka.”