fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Yanzu-Yanzu: Ministan Kwadago, Chris Ngige ya bayyana aniyarsa ta son tsayawa takarar shugabancin Najeriya

Shima Ministan Kwadago, Chris Ngige ya shiga jerin masu neman tsayawa takarar shugaba cin Najeriya a shekarar 2023.

 

A baya dai, Rotimi Amaechi, wanda shima ministane a gwamnatin APC ya bayyana abiyarsa ta tsayawa takarar shugabancin Najeriya a shekarar 2023.

 

Saidai ministocin na shan matsi kan lallai sai sun sauka daga mukamansu kamin a yi zaben fidda gwani na jam’iyyar ta APC.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Asiwaju Bola Ahmad Tinubu yace zai cigaba daga inda shugaba Buhari ya tsaya idan ya lashe zabe

Leave a Reply

Your email address will not be published.