Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya tabbatar da soke sunayen farko da masu nada sarkin Zazzau suka fitar.
Gwamnan yace sunayen farko ya soke sune saboda ba’a saka sunayen mutane 2 dake neman sarautar ba.
Kingmakers of Zazzau Emirate are currently engaged in a fresh process to recommend candidates for the office of the 19th Fulani Emir of Zazzau. KDSG directed a new round of the selection process after cancelling the initial process, which excluded two interested applicants.
— Governor Kaduna (@GovKaduna) September 30, 2020
Yace ya bada umarnin a sake zaben wasu sabbin sunayen. Gwamnan ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumuntar Twitter.