fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Yanzu-Yanzu: PDP ta bayyana sunan wanda Atiku ya dauka a matsayin mataimaki

Gwamna Okowa na jihar Delta ne PDP ta dauka a matsayin mataimakin Atiku.

 

Dama dai Gwamna okowa da Wike ne ake tsammanin PDP zata dauki daya dsga ciki yawa Atiku mataimaki.

 

Yanzu dai abin jira a gani, shine su kuma APC wanene zasu daukarwa Bola Tinubu a matsayin mataimaki?

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  "Ba zanyi tazarce ba">>Shugaban kasa, Muhammadu Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.