Rahotanni sun nuna kasar Saudia bata samu rahotan ganin sabon jinjirin watan karamar salla ba, wato Shawwal.
Hakan kenan na nuna za’a cike watan zuwa 30 wanda Eidin karamar sallah zai kasance ranar Lahadi wanda yayi daidai da 24 ga watan Mayu a shekara ta 2020.
The moon has NOT been sighted in Saudi Arabia. #EidAlFitr will be celebrated on Sunday 24th May 2020. In sha Allah
May Allah ﷻ accept our fasting, prayers and 'ibadah and allow us to end the blessed month of #Ramadan with devotion and 'ibadah. Aameen
— 𝗛𝗮𝗿𝗮𝗺𝗮𝗶𝗻 (@HaramainInfo) May 22, 2020
Idan zaku tuna masana Ilimin falaki sun yi hasashan yiwuwar kin ganin watan Shawwal a ranar Juma’a 29 ga watan Ramadan.