Ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyna aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin Najeriya a shekarar 2023.
Amaechi ya bayyana hakane a waja wani taro a jiharsa ta Rivers.
Yace yana son ya zama magajin shugaban kasa, Muhammadu Buhari.