fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Yanzu Yanzu rundunar na can suna musayar wuta da ‘yan bindiga a hanyar Kaduna zuwa Abuja

Labarin da muke samu yanzu na cewa rundunar soji da ‘yan bindiga suna can musayar wuta da junan su akan hanyar Kaduna zuwa Abuja.

Wannan lamarin na faruwa ne a yanzu hakan a daidai wurin dutsen Zuma.

Kuma rundunar sojin na iya bakin kokarinsu don cin galaba akan batagarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Rundunar soji ta damke 'yan bindigar da suka kashe mutane 40 a cocin katolika ta jihar Ondo

Leave a Reply

Your email address will not be published.