fbpx
Friday, March 31
Shadow

Yanzu-Yanzu: Sakamakon zaben daga INEC, Abba Yayi nasara a Rano, Gawuna ya lashe Makoda

Hukumar zabe me zaman kanta INEC ta bayyana sakamakon zaben karamar hukumar Makoda kamar haka:

Karamar hukumar Karaye

ADP 63

APC 14,515

NNPP 15,838

PDP77

Ƙaramar hukumar Minjibir

APC 16,039

NNPP 17,575

PDP 189

ADP 148

Karamar hukumar Wudil

APC 20,299

ADP 276

NNPP 21,740

PDP 118

A Karamar hukumar Tsanyawa:

NNPP ta samu kuri’u 16769

Inda APC ta samu kuri’u 18,746

KANO GOVERNORSHIP RESULT

MAKODA LGA

APC: 15006

NNPP: 13956

PDP: 101

LP: 30

Registered voters: 75487

Accredited voters: 31601

Total valid votes: 29383

Rejected votes: 221

Total votes cast: 29604

Karanta wannan  Ba Ni Na Dora Abba A Mulki Ba, Allah Ne Ya Dora Shi, Kuma Idan Ya Yi Daidai Za Mu Faɗa, Idan Bai Yi Daidai Ba Za Mu Faɗa, Cewar Sanata Kwankwaso

 

Sai kuma Sakamakon karamar  hukumar Rano:

KANO GOVERNORSHIP RESULT

Rano LGA

APC: 17090

NNPP: 18040

PDP: 225

LP: 77

Registered voters: 85893

Accredited voters: 36780

Total valid votes: 35899

Rejected votes: 439

Total votes cast: 36338

Ƙaramar hukumar Rogo

APC 11,112

NNPP 18,559

PDP 124

ADP 42

Ƙaramar hukumar Ƙunchi

APC 13,215

NNPP 10,674

ADP 62

PDP 39

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *