Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal a fadarsa dake Abuja.
Ganawar tasu ta sirri ce.
Tambuwal na daya daga cikin masu neman kujerar shugaban kasa a jam’iyyar PDP Wanda kwanannan aka yi daru dashi kan cewa bai yadda da zaben ‘yan takarar da kungiyar dattawan Arewa ta yi a jam’iyyar su ba.