fbpx
Monday, August 15
Shadow

Yanzu-Yanzu: Shugaba Buhari ya kai ziyara gidan yarin Kuje bayan harin ‘yan Bindiga

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kai ziyara gidan yarin kuje dake babban birnin tarayya, Abuja bayan harin ‘yan Bindiga.

 

A daren ranar Talata ne ‘yan Bindiga suka kaiwa gidan yarin hari.

 

A kalla masu laifi 600 ne suka tsere daga gidan yarin.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Luyan Nnamdi Kanu ya zargi gwamnatin Buhari da baiwa 'yan bindiga kulawa ta musamman amma tana tauye hakkin talakawa

Leave a Reply

Your email address will not be published.