fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Yanzu-Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi Bakoncin shugaban kasar Guinea Bissau

Shugaban kasa,Mubammadu Buhari ya gana da takwaransa na kasar Guinea Bissau, Umaro Embalo a fadarshi dake babban birnin tarayya, Abuja.

 

Hadimin shugaban kasa,Bashir Ahmad ne ya bayyana haka ta shafinsa na sada zumunta, saidai be bayyana abinda shuwagabanni suka tattauna a kai ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Inyamurai basu shirya shugabancin Najariya ba>>Inji Kwankwaso

Leave a Reply

Your email address will not be published.