A yau, shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya zai tafi zuwa Abidjan dake kasar Kwadebua.
Shugaban zai halarci taron da majalisar Dinkin Duniya ta shirya kan fari, hakkin bil’adama, da kuma tattalin arzikin kasashe.
Shugaba Buhari zai hadu da sauran Shuwagabannin Duniya a wajan taron da za’a yi ranar 9 ga watan Mayu.
Akwai manyan jami’an gwamnati da zasu yiwa shugaba Buhari rakiya zuwa wajan taron.