fbpx
Friday, August 12
Shadow

Yanzu Yanzu shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umuci ministan ilimi cewa ya gaggauta kawo karshen yajin aikin ASUU nan da makonni biyu

Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya umurci ministan ilimi Adamu Adamu cewa ya kawo karshen yajin aikin ASUU nan da makonni biyu.

Shugaba Buhari ya bashi wannan umurnin ne bayan sun gudanar da taro yau kan yajin aikin da kungiyar malaman keyi.

Inda yace yana so yaji asalin abinda yasa suka dauki tsawon lokaci haka basu dawo ba sunata yajin aikin.

Kuma shugaban yace duk wata tattauna da za ayi da kungiyar malaman a tabbatar da cewa ministan kwadago Chris Ngige na ciki.

Leave a Reply

Your email address will not be published.