Rahotanni daga kasar Burundi na cewa shugaban kasar,Pierre Nkurunziza ya mutu a jiya,Litinin ayan fama da ciwon zuciya.
Shafin gwamnatin kasar ne ya tabbatar da haka a sanarwar da ya fitar kamar yanda kamfanin dillancin labaran AFP ya bayyana.