YANZU-YANZU: Sojoji Sun Bindige Wani Tsohon Kansila Har Lahira Bayan Ya Yi Yunkurin Sace A Kwatin Zabe A Kano
Jami’an tsaro sun harbe wani barawon akwati har lahira a garin Getso dake karamar hukumar Gwarzo a jihar Kano. Wanda aka harba ya kasance tsohon kansila ne, mai suna Hon Ibrahim Ɗan Nakuzama Getso.