fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Yanzu-Yanzu Tinubu da Masari suka sauka Daura don ganawa da Buhari a sirrince

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya tarbi dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu a filin jirgin sama na jihar wato Umaru Musa Yaradua.

Inda suka tafi mahaifar shugaba Muhammadu Buhar wato karamar hukumar Daura tare.

Kuma yanzu haka suna gudanar da taro a sirrince tare da shugaban kasar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya tace iyaye su daina fitar da 'ya 'yansu karatu kasar waje domin jami'o'in Najeriya sun fisu inganci

Leave a Reply

Your email address will not be published.