Tsohon gwamnan jihar Ondo, Bamidele Isola Olumilua ya mutu da safiyar Yau,Alhamis. Marigayin ya rasu yana da shekaru 80 a Duniya.
Ya rasune bayan gajeruwar rashin lafiya kamar yanda wata majiya daga iyalansa ta bayyanar. Shine gwamnan Ondo daga 1992 zuwa 1993.
Ya rasu ne a mahaifaraa dake Ikere jihar Ekiti