fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Yanzu-Yanzu: Tsohon Kakakin majalisa, Yakubu Dogara Ya Bar Jam’iyyar PDP Ya Koma APC

Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara ya bar jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Party, PDP, kuma ya koma jam’iyya mai mulki ta All Progressives Congress, APC.
Shugaban rikon kwarya na kwamitin kula da tsare-tsaren jam’iyyar APC kuma gwamnan jihar Kebbi, Mai Malla Buni, ne ya bayyana hakan bayan da shi da Dogara suka gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar shugaban kasa, Abuja.

Kodayake Dogara ya ki magana bayan taron, Mai Buni ya fada wa manema labarai cewa tsohon Kakakin “yanzu dan jam’iyyar APC ne.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Sanata Shehu Sani ya cewa gwamnonin da suka baiwa Buhari shawara ya sallami ma'aikatan da wuce shekara hamsi su fara kansu

Leave a Reply

Your email address will not be published.