fbpx
Monday, August 15
Shadow

Yanzu Yanzu wutar lantarkin Najeriya ta sake lalacewa

Wutar lantarkin kasa Najeriya ta sake lalacewa yau ranar laraba da misalin karfe 11 na safe.

Kamfanin Eko dake rarraba wutar lantarkin a fadin kasar Najeriya ne suka tabbatar da hakan a shafinsu na Twitter.

Amma sun sha alwashin cewa za ayi kokari a gyara wutar lantarkin akan lokaci kuma suna bayar da hakuri.

Wannan ya kasance karo na shida kenan da wutar lantarkin Najeriya ta lalace a wannan shekarar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin Anambra tace babu wani dan takarar da zai saka fastocinsa a jihar face ya biya naira miliyan goma

Leave a Reply

Your email address will not be published.