fbpx
Friday, August 12
Shadow

Yanzu yanzu ‘yan bindiga suka mamaye coci a jihar Imo suka yi garkuwa da wata mata

Yanzu yanu ‘yan bindiga suka mamaye cocin jihar Imo ta Baptist dake Owerri inda suka yi garkuwa matar mai gidan naman daji, Elizabet Abioye.

Sun yi garkuwa da ita ne bayan taje ibadar yamma a cocin inda suka mamaye cocin a motarsu ta Sienna.

A yau ranar lahadi wannan lamarin ya faru kuma sun tsere da matar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Dalilin dayasa naki umurtar rundunar soji ta ceto fasinjonin jirgin kasa na jihar Kaduna, shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.