fbpx
Monday, August 15
Shadow

Yanzu Yanzu ‘yan bindiga sun tare motar KSTA sun kashe direba da wasu mutane uku sunyi garkuwa da fasinjoji

‘Yan bindiga sun tare wata motar matafiya ta gwamnati wato KSTA inda suka kashe direbanta a jihar Katsina tare da wasu mutane uku.

‘Yan bindigar sun tare motar ne yayin da suke tafiya akan hanya a karamar hukumar Jibiya,

Kuma bayan kashe wasu mutanen da sukayi sunyi garkuwa da sauran fasinjojin motar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mai kamfanin BUA ya baiwa shugaba Buhari tallafin naira biliyan goma domin a yaki matsalar tsaro a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.