fbpx
Monday, August 15
Shadow

Yanzu-Yanzu ‘yan jihar Kaduna na gudanar da zanga zanfar lumana akanbbabbar hanyar Bye Pass kan bideyon da ‘yan bindiga suka yi suna lallasa ‘yan uwansu

Yanzu Yanzu al’ummar jihar Kaduna na can sun tare babbar hanyar Bye Pass a Kagoro Bye Press suna gudanar da zanga zangar lumana,

Mutanen suna yin zanga zangar ne biyo bayan sabon bedeyon da ‘yan bindiga suka saki suna lallasa mutanen da sukayi garkuwa da su a jirgin kasa na jihar Kaduna.

Kuma ‘yan bindigar sun ce zasu kashe su kwanan nan idan har gwamnati bata biya masu bukatunsu ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Matsalar tsaro ta kare a Edo, domin gwamnati ta saka kyamarori a fadin jihar-kwamishinan 'yan sanda

Leave a Reply

Your email address will not be published.