‘Yan ta’addan siyasa sun kai hari cocin katolika sake Surulere a jihar legas sun tafi sa injinan katin zabe.
Inda ‘yan ta’addan suka bayyana cewa sun sace injinan ne saboda yawancin mutanen Peter Obi zadu zaba.
Wannan lamarin yasa al’ummar da dama duk sun karaya sun rasa ta cewa saboda sun baro ayyukansu ne domin su samu damar yin wannan katin amma abin citira.