fbpx
Monday, August 8
Shadow

Yanzu-Yanzu: Zanga-zangar SARS data koma rikici tasa Legas sanya Dokar kulle Awa 24

Gwamnan jihar Legas, Babajide Sonwo Olu ya sanar da saka dokar kulle ta awa 24 a jihar saboda yanda zanga-zangar SARS ta rikide zuwa rikici.

 

Gwamnan Legas din ya bayyana cewa yana bibiyar yanda lamura ke gudana kuma alamu sun nuna cewa yan daban suna yiwa zanga-zangar kakagida.

 

Yace dan hakane gwamnati ba zata zura ido tana kallo ana mayar da gari kamar wanda babu doka ba ya saka dokar kulle ta awa 24 wadda zata fara aiki nan da karfe 4 na yammacin yau.

 

Gwamnan ya kara da cewa masu ayyuka na musamman ne kawai zasu ci gaba da zirga-zirga a Legas din.

 

Dear Lagosians,

I have watched with shock how what began as a peaceful #EndSARS protest has degenerated into a monster that is threatening the well-being of our society. Lives and limbs have been lost as criminals and miscreants are now hiding under the umbrella of these protests to unleash mayhem on our state. As a government that is alive to its responsibility and has shown a commitment to the movement #ENDSARS, we will not watch and allow anarchy in our dear state.

Karanta wannan  Ka gaggauta ajiye mukamin shugaban kungiyar kamfe ta Tinubu da APC ta baka, shugaban kirista ya fadawa gwamna La Long

 

I, therefore, hereby impose a 24-hour curfew on all parts of the State as from 4pm today, 20th October,2020. Nobody, except essential service providers and first responders must be found on the streets.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.