fbpx
Monday, June 27
Shadow

Yanzu-Yanzu:An fara kirgen kuri’un zaben fidda gwani na APC kuma Tinubu ne akan gaba

An fara kirga kuri’un da aka kada a zaben fidda gwani na jam’iyyar APC daya gunda a Eagle square dake babban birnin tarayya Abuja kuma Bola Ahmad Tinubu ne ke kan gaba.

 

Zuwa yanzu dai an kammala kirga kuri’un akwatin farko.

 

Osinbajo, Rotimi Amaechi, Yahaya Bell, Ahmad Lawan na daga cikin wadanda suka samu kuri’u a cikin wanan akwati.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kare kai: Ba zamu ba mutane lasisin mallakar bindugu don kare kawunan su ba, kwamshinan 'yan sanda na Zamfara ya fadawa gwamna Matawalle

Leave a Reply

Your email address will not be published.