A karin farko tun bayan zaben fidda gwanin PDP, Atiku Abubakar wanda shine ya lashe zaben ya gana da gwamna Wike.
Sun yi ganawarne a yau, Litinin a babban birnin tarayya, Abuja.
Ganawar ta sasanta ‘yan takarar ne guda biyu dan karfafa jam’iyyar da kuma yin fita me karfi wajan yakin neman zabe.
Akwai sauran manyan jiga-jigan jam’iyyar da suka halarci wannan ganawa.
Karanta wannan Bidiyo: 'Yan Achaba a kasar Kamaru na zanga-zangar vire tallafin man fetur a Najeriya