Bam din ya tashi ne a yayin da ake shirye-shiryen bukukuwan sallah babba. Rahotanni sun tabbatar da cewa mutane akalla 2 ne suka mutu sannan wasu da dama sun jikkata.
Wani shaidar gani da Ido ya bayyana cewa Bam di ya tashine a wajan Customs arewa da misalin karfe 5:47 na yammacin yau, Alhamis.
Bayan tashin bam din, an ji kuma harbe-harbe sun biyo baya.