fbpx
Monday, May 23
Shadow

Yanzu-Yanzu:Bom ya sake tashi a Jalingo

Wani bam ya sake fashewa a Jalingo Jiha Taraba.

 

Hakan na zuwane kwanaki 3 bayan da bam na farko ya fashe.

 

Bam din ya tashi ne a yankin Nukkai na jihar da yammacin yau, Juma’a.

 

Babu cikakken rahoton ko an samu mutuwa ko kuwa a’a.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli Bidiyo; THOMAS GIDEON: Mai Garkuwa Da Mutane Dake Amfani Da Muryar Fulani Yana Karbar Kudin Fansa

Leave a Reply

Your email address will not be published.