fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Yanzu-Yanzu:Daliban Kankara da aka kubutar sun Isa Katsina

Daliban Kankara 344 da aka kubutar daga hannun ‘yan Bindiga sun isa gidan gwamnati  jihar katsina da safiyar yau, Juma’a.

An kai daliban ne bisa rakiyar tawagar jami’an tsaro.

 

Mako guda kenan da aka sace daliban daga makarantarsu a Kankara a yayin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ke hutu a Daura.

 

Daga baya Boko Haram sun bayyana cewa sune suka sace daliban abinda da dama suka saka shakku kai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Rundunar sojoji hadin kai sun hallaka 'yan bindiga takwas a jihar Filato

Leave a Reply

Your email address will not be published.