Babbar kotun tarayya dake Abuja ta wanke shugaban kungiyar dake son kafa kasar Biafra, IPOB, Nnamdi Kanu daga laifuka 8 cikin 15 da ake zarginsa da aikatawa.
Lauyan Kanu yace an zargi Nnamdi Kanu da yada labarai yana tunzura mutane, amma kuma an kasa fadar daga ina yake yada labaran.
Yace shin daga garin Aljanune Kanu ke yada labaran kokuwa?