Wani daga Najeriya ya aikawa limamin masallacin Annabi(SAW) da tambaya kan hukuncin kisan da akawa Deborah da tawa Annabi Muhammad(SAW) batanci a Sokoto.
Sheikh Ali Al Hudaify yace hakan bai dace ba, yace kowane musulmin Duniya babu haufi ya yadda yin batanci ga ma’aikin Allah babban laifine, yace amma hukunta wanda yayi wannan sabo ba a hannun jama’ar gari yake ba.
Yace hukumace ya kamata ta yanke mata haddi, ya kara da cewa, hukuncin shine za’a fille mata kai ne a binneta amma ba’a ce a kona gawarta ba.
Yace idan mutane suka dauki doka a hannu, hakan na da illa sosai ga addini.
— ᴏnowvo_ᴏᴍᴀsᴏʀᴏ ᴀʟɪ ᴏᴠɪᴇ ™☤🇳🇬 (@OvieNews) May 14, 2022
Yace hakan zai sa mutane su rika gujewa shiga Musulunci.