fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Yanzu-Yanzu:Shugaba Buhari zai shilla zuwa kasar Senegal, yace hare-haren ‘yan Bindiga ba zai hanashi zuwa kasashen waje ba

Kakakin shugaban kasa, Femi Adesina ya bayyana cewa, shugaba Buhari zai kai ziyara birnin Dakar na kasar Senegal.

 

Yace hare-haren ‘yan Bindiga ba zai hanashi tafiye-tafiyen sa zuwa kasashen waje ba.

 

Wannan martanine ga masu sukar shugaban kasar cewa duk da an kai hare-haren ta’addanci a kasar, ciki hadda wanda aka kaiwa tawagar motocinsa, bai fasa tafiye-tafiyen sa zuwa kasashen waje ba.

 

Adesina yace ana taron shuwagabannin kasashen Duniya a Senegal kuma shugaba Buhari ya kamata yace, ayyukan ‘yan ta’adda ba zai hanashi tafiye-tafiyen sa ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.