fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Yanzu-Yanzu:Suarez ya amince da komawa Atletico Madrid

Rahotanni daga kasar Sifaniya na cewa tauraron dan kwallon kungiyar Barcelona, Luiz Suarez ya amince da komawa Atletico Madrid.

 

Rahoton yace Suarez da Atletico Madrid sun tattauna kuma shi akan kansa ya amince zai koma kungiyar.

Nan da ‘yan Awanni ake sa ran za’a kammala cinikin wanda Suarez zai koma kungiyar a kyauta.

 

Hakanan akwai Rahotannin dake cewa Juventus na tattaunawa da Atletico Madrid dan daukar dan wasanta, Alvaro Morata akan Aro da damar sayensa nan gaba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Manchester United ta ragewa Ronaldo albashi bayan yace zai sauya sheka a wannan kakar

Leave a Reply

Your email address will not be published.