fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Yanzunnan: An sake dawo da dokar bada tazara a Masallatan Harami da na Annabi(SAW)

Dalilin dawowar cutar coronavirus,  hukumomi a kasar Saudiyya sun sanar da cewa, za’a dawo da dokar bayar da tazara a masallatan Harami dana Annabi, Sallallahu Alaihi Wasallam.

 

A baya dai an cire dokar data tilasta bayar da tazara tsakanin masallata a kasa me tsarkin amma yanzu gashi dokar ta dawo.

 

Sabuwar cutar me suna Omicron ta sake fadawa kasashen Duniya wanda dole a yanzu ana shirkn sake komawa gidan jiya.

BREAKING NEWS | Re-imposing Physical Distancing in the Two Holy Mosques from Thursday, 26 Jumada Al Ula 1443 as per the directive issued by the Ministry of Interior due to increasing COVID-19 cases

Leave a Reply

Your email address will not be published.