fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Yanzunnan: ‘Yan Bindiga sun kashe dan majalisa

Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa, ‘yan Bindiga sun kashe dan majalisar jihar, Lirwan Aminu Gadagau.

 

Lamarin ya farune ga dan majalisar daya fito daga karamar hukumar Giwa, kamar yanda Sanata Shehu Sani ya bayyana.

 

A wani labari me kama da wannan kuma shine, ‘yan Bindigar sun sace mutane 5 a karamar hukumar Zaria.

 

A member of Kaduna state House of Assembly Hon Lirwan Aminu Gadagau from Giwa LG is reportedly shot and killed by Bandits on his way to Kaduna.A tragedy,a day.Inna lillahi wainna Illayhir rajiun.

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.