Rahotanni dake fitowa daga jihar Kaduna na cewa akalla mutane sama da 30 ne ‘yan Bindiga suka kwasa akan hanyar Kaduna zuwa Zaria.
Shahararren me kawo labarai kan harkar tsato, Deji Adesogan ne ya bayyana haka inds yace lamarin akwai damuwa sosai.
DISTURBING NEWS: Over 30 people have been reportedly kidnapped by terror bandits this night along Kaduna-Zaria highway.💔
— UNCLE DEJI (@DejiAdesogan) December 13, 2021
DISTURBING NEWS: Over 30 people have been reportedly kidnapped by terror bandits this night along Kaduna-Zaria highway.💔