Monday, March 30
Shadow

Yanzunnan:An samu karin mutane 2 dauke da Coronavirus/COVID-19 a Najeriya

Rahotanni daga hukumar kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC sun tabbatar da cewa an samu karin mutum 2 dake dauke da cutar Coronavirus/COVID-19.

 

1 daga ciki a jihar Legas ne yayin da 1 kuma daga jihar Ogun a karin farko.

 

Wannan ya kawo yawan wanda ke dauke da cutar a Najeriya zuwa 42.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwx

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *