fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Yanzunnan:Shugaba Buhari ya gana da gwamnan Borno

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan Borno,  Babagana Umara Zulum a fadarsa dake Abuja a yammacin yau, Litinin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Asiwaju Bola Ahmad Tinubu yace zai cigaba daga inda shugaba Buhari ya tsaya idan ya lashe zabe

Leave a Reply

Your email address will not be published.